Featured post

School Reopening: Only JSS3, SS2 Students Will Resume September 21 – Lagos Govt

Image
By blog admin The Lagos State Government has announced that only JSS3 and SS2 students will be allowed to resume school on Monday, September 21, 2020. The Commissioner for Education in Lagos State, Folashade Adefisayo disclosed this in a statement on Sunday through the Head, Public Affairs, Ministry of Education, Kayode Abayomi while revealing plans for a new 2020/2021 Academic Session resumption for public and private schools. She said that the state would adopt a phased approach in opening public schools, thereby congratulating the SS3 students for successfully completing their WASSCE exams and urge them to stay safe as they wait for their results.  Public Schools Mrs. Adefisayo stated that the phased approach to opening will enable public schools to meet COVID-19 social distance rules and safety protocols which will help watch the behaviour of the pandemic as “we gradually open up our schools. “The present JSS3 and SS2 students in public schools in the state are to resume classe...

Sojoji Sun Fatattaki ’Yan Bindiga A Nasarawa Da Biniwai

By blog admin





undunar Sojin Najeriya ta ce ta yi wa ’yan bindiga da bayarin shanu kwanya a Yankin Arewa ta tsakiya inda ta samu nasarar kame hudu daga cikin ’yan bindigar ta kuma gano bindigogi da albarusai a lokacin samamen a sansanin su biyu da ke yankin.

Mai Magana da yawun Rundunar Manjo Janar John Enenche, a wata sanarwa da ya fitar ya ce, a daya daga cikin samamen da rundunar ta kai ranar 6 ga watan Satumbar 2020, rundunar da ke Guma a Jihar Biniwai da Keana a Jihar Nasarwa, ta kai farmaki ga ’yan bindigar a sansaninsu da ke dajin Guma kan iyaka da Biniwai bayan bayanan sirri da suka samu a kan mabuyar ta su.

Ya bayyana cewa, sun dirar wa ’yan ta’addar da lugudan wuta inda suka fafata da su kafin daga baya su ci karfin ’yan bindigar da manyan makamai.

Ya ce a cikin gumurzun rundunar sojin ta hallaka mutum guda daga cikin ’yan bindigar, inda wasu suka gudu cikin daji da raunuka.

Ya kara da cewa rundunar ta gano bindiga kirar Ak-47 da kwanson harsashi daya da bindiga kirar gida da wayoyin hannu ukku an kuma wargaza sansanin.

Jami’in ya ce rundunar ta dirar wa maboyar ’yan bindigar inda suka cafke mutum hudu da ake zargi da bindiga kirar Ak 47 da kwanson harsashai da wasu masu jigida wanda aka samu a mabuyar ta su.

Comments

Popular posts from this blog

Northern Traditional Rulers Identify Causes Of S/Kaduna Crisis SEPTEMBER 11, 2020 AT 6:11:33 AM MARYAM AHMADU-SUKA, LAMI SADIQ (KADUNA) AHMED ALI (KAFANCHAN)

We’ll Prioritize Allocation Of Resources For Youth Devt – N/Assembly

UN Calls For ‘Quantum Leap’ In Funding For COVID-19 Fight